2 Sam 13:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya tashi ya keta rigunansa, ya kwanta a ƙasa. Dukan barorinsa kuma da suke tsaye a wurin suka kyakketa rigunansu.

2 Sam 13

2 Sam 13:22-33