2 Sam 13:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke kan hanya labari ya kai kunnen Dawuda. Aka ce, “Absalom ya kashe dukan 'ya'yan sarki, ba wanda ya tsira daga cikinsu.”

2 Sam 13

2 Sam 13:20-34