2 Sam 13:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa barorin Absalom suka kashe Amnon yadda Absalom ya umarta. Sauran 'ya'yan sarki kuwa suka tashi, kowa ya hau alfadarinsa, ya gudu.

2 Sam 13

2 Sam 13:19-37