2 Sam 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan shekara biyu cif, sai Absalom ya sa a yi masa sausayar tumaki a Ba'al-hazor, wadda take kusa da Ifraimu. Ya kuma gayyaci dukan 'yan'uwansa, wato 'yan sarki.

2 Sam 13

2 Sam 13:19-32