2 Sam 13:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma tafi wurin sarki, ya ce masa, “Ranka ya daɗe, ga shi, ina sausayar tumakina, ina roƙonka, ka zo, kai da fādawanka tare da ni.”

2 Sam 13

2 Sam 13:19-27