2 Sam 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Absalom bai tanka wa Amnon da wata magana ta alheri ko ta mugunta ba, gama yana ƙin Amnon saboda ya yi wa Tamar ƙanwarsa faɗe.

2 Sam 13

2 Sam 13:14-26