2 Sam 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kira baran da yake yi masa hidima, ya ce, “Fitar da matan nan daga gabana, ka rufe ƙofa.”

2 Sam 13

2 Sam 13:14-18