2 Sam 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tamar kuwa tana saye da doguwar riga mai hannuwa, gama haka gimbiyoyi budurwai suke ado. Baran Amnon kuwa ya fitar da ita, ya kulle ƙofar.

2 Sam 13

2 Sam 13:16-19