2 Sam 13:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce masa, “A'a wana, muguntar koran nan da kake yi mini, ta fi ta wadda ka riga ka yi mini.”Amma bai kasa kunne gare ta ba.

2 Sam 13

2 Sam 13:7-17