2 Sam 11:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yowab yake kama garin da yaƙi, sai ya sa Uriya a inda ya sani akwai jarumawan gaske.

2 Sam 11

2 Sam 11:7-22