2 Sam 11:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wasiƙar ya ce wa Yowab, “Tura Uriya a gaba a inda yaƙin ya fi zafi, sa'an nan ku ja da baya, ku bar shi don a buge shi a kashe shi.”

2 Sam 11

2 Sam 11:14-22