2 Sam 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen garin suka fito suka yi yaƙi da Yowab. Suka kashe waɗansu daga cikin sojojin Dawuda. Uriya Bahitte, shi ma aka kashe shi.

2 Sam 11

2 Sam 11:9-27