2 Sam 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hadadezer ya aika aka kawo Suriyawan da suke a hayin Kogin Yufiretis. Suka taru a Helam. Shobak shugaban rundunar Hadadezer shi ne ya shugabance su.

2 Sam 10

2 Sam 10:10-19