2 Sam 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya ji labari, ya tara Isra'ilawa duka, ya haye Urdun zuwa Helam. Suriyawa kuwa suka ja dāgar yaƙi, suka yi yaƙi da Dawuda.

2 Sam 10

2 Sam 10:11-19