2 Sam 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Suriyawa suka ga Isra'ilawa sun ci su, suka tattara kansu.

2 Sam 10

2 Sam 10:8-18