2 Sam 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ammonawa suka ga Suriyawa sun gudu, su ma suka gudu daga gaban Abishai suka shiga birnin. Sa'an nan Yowab ya komo Urushalima daga wurin yaƙi da Ammonawa.

2 Sam 10

2 Sam 10:5-17