2 Kor 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin waɗanda suke a raye, kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su.

2 Kor 5

2 Kor 5:12-21