2 Kor 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaunar Almasihu a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu.

2 Kor 5

2 Kor 5:10-21