2 Kor 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, a nan gaba ba mā ƙara duban kowane mutum bisa ga ɗabi'ar jiki kawai, domin ko da yake mun taɓa duban Almasihu bisa ga ɗabi'ar jiki, yanzu ba ma ƙara dubansa haka.

2 Kor 5

2 Kor 5:15-17