2 Kor 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa zuciyarmu a kanku ƙaƙƙarfa ce, domin mun sani, kamar yadda kuka yi tarayya da mu a cikin shan wuya, haka kuma, za ku yi tarayya a cikin ta'aziyyar.

2 Kor 1

2 Kor 1:3-17