2 Kor 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwa, ba ma so ku jahilta da wahalar da muka sha a ƙasar Asiya, domin kuwa mun ji jiki ƙwarai da gaske, har abin ya fi ƙarfinmu, har ma muka fid da tsammanin rayuwa.

2 Kor 1

2 Kor 1:4-15