2 Kor 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko ana wahalshe mu ma, ai, saboda ta'azantuwarku ce, da kuma lafiyarku. Ko ana ta'azantar da mu, ai, saboda ta'azantuwarku ce, wadda take sa ku, ku jure wa irin wuyan nan, da muke sha.

2 Kor 1

2 Kor 1:3-15