2 Kor 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kuwa kamar yadda muke shan wuya ƙwarai, irin wadda Almasihu ya sha, haka kuma ake yi mana ta'aziyya ƙwarai, ta wurin Almasihu.

2 Kor 1

2 Kor 1:1-8