1 Tim 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke da iyayengiji masu ba da gaskiya, kada su raina su, domin su 'yan'uwa ne a gare su. Sai ma su ƙara bauta musu, tun da yake waɗanda suke moron aikin nan nasu masu ba da gaskiya ne, ƙaunatattu kuma a gare su.Ka koyar da waɗannan abubuwa, ka kuma yi gargaɗinsu.

1 Tim 6

1 Tim 6:1-7