1 Tim 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake wata koyarwa dabam, bai kuwa yarda da sahihiyar maganar Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma koyarwar da ta dace da bautar Allah ba,

1 Tim 6

1 Tim 6:1-5