1 Tim 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk ɗaukacin masu igiyar bauta a wuyansu, su ɗauki iyayengijinsu a kan sun cancanci a girmama su matuƙa, don kada a ɓata sunan Allah da kuma koyarwar nan.

1 Tim 6

1 Tim 6:1-2