1 Tim 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maganar nan tabbatacciya ce, ta kuma cancanci a karɓe ta ɗungum cewa, “Almasihu Yesu ya shigo duniya ne domin ceton masu zunubi,” ni ne kuwa babbansu.

1 Tim 1

1 Tim 1:6-17