1 Tim 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Alherin Ubangijinmu kuma ya kwararo mini ƙwarai da gaske, a game da bangaskiya, da kuma ƙaunar da take ga Almasihu Yesu.

1 Tim 1

1 Tim 1:9-16