1 Tim 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka an yi mini jinƙai musamman, don ta kaina, ni babbansu, Yesu Almasihu yă nuna cikakken haƙurinsa, in zama gurbi ga waɗanda a nan gaba za su gaskata da shi su sami rai madawwami.

1 Tim 1

1 Tim 1:12-20