1 Tas 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun da muka gaskata Yesu ya mutu, ya kuwa tashi, haka kuma albarkacin Yesu, Allah zai kawo waɗanda suka yi barci su zo tare da shi.

1 Tas 4

1 Tas 4:9-18