1 Tas 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muna kuwa shaida muku bisa ga faɗar Ubangiji, cewa mu da muka wanzu, muke kuma a raye har ya zuwa komowar Ubangiji ko kaɗan ba za mu riga waɗanda suka yi barci tashi ba,

1 Tas 4

1 Tas 4:9-18