1 Tas 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma 'yan'uwa, ba mu so ku jahilta game da waɗanda suka yi barci, don kada ku yi baƙin ciki kamar yadda sauran suke yi, marasa bege.

1 Tas 4

1 Tas 4:9-18