1 Tar 9:41-44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

41. 'Ya'yan Mika, maza, su ne Fiton, da Melek, da Tareya, da Ahaz.

42. Ahaz ya haifi Yehowadda, Yehowadda ya haifi Allemet, da Azmawet, da Zimri. Zimri ya haifi Moza,

43. Moza ya haifi Bineya, da Refaya, da Eleyasa, da Azel.

44. Azel yana da 'ya'ya maza guda shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Isma'ilu, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan.

1 Tar 9