1 Tar 8:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Ulam, maza, jarumawa ne sosai, 'yan baka, suna da 'ya'ya maza, da jikoki maza da yawa. Su ɗari da hamsin ne. Waɗannan duka mutanen Biliyaminu ne.

1 Tar 8

1 Tar 8:32-40