1 Tar 9:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azel yana da 'ya'ya maza guda shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Isma'ilu, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan.

1 Tar 9

1 Tar 9:41-44