1 Tar 29:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan ma'aikatan hukuma kuwa, da manyan mutane, da kuma dukan 'ya'yan sarki Dawuda, suka yi alkawari za su yi wa sarki Sulemanu biyayya.

1 Tar 29

1 Tar 29:18-28