1 Tar 29:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sulemanu ya zauna a kan gādon sarauta na Ubangiji maimakon tsohonsa Dawuda. Ya yi nasara a cikin sarautar, Isra'ilawa dukansu suka yi masa biyayya.

1 Tar 29

1 Tar 29:18-27