1 Tar 29:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ɗaukaka Sulemanu ƙwarai da gaske a gaban dukan Isra'ilawa, ya ɗaukaka sarautarsa fiye da ta waɗanda suka riga shi sarauta a Isra'ila.

1 Tar 29

1 Tar 29:21-30