1 Tar 24:21-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Na wajen Rehabiya, shi ne Isshiya,

22. Na wajen Izhara, shi ne Shelomit, na wajen Shelomit, shi ne Yahat.

23. Na wajen Hebron, su ne Yeriya na fari, da Amariya, da Yahaziyel, da Yekameyam.

1 Tar 24