1 Tar 23:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne za su riƙa lura da alfarwa ta sujada, da Wuri Mai Tsarki, za su kuma taimaki 'ya'yan Haruna, maza, 'yan'uwansu, da yin hidimar Haikalin Ubangiji.

1 Tar 23

1 Tar 23:24-32