1 Tar 23:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma lokacin miƙa wa Ubangiji hadayun ƙonawa a ranakun Asabar, da lokacin tsayawar amaryar wata, da lokacin ƙayyadaddun idodi, za su tsaya a gaban Ubangiji bisa ga yawansu da ake bukata.

1 Tar 23

1 Tar 23:29-32