1 Tar 23:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kuma riƙa tsayawa kowace safiya su yi godiya, su kuma yabi Ubangiji. Haka kuma za su riƙa yi da maraice,

1 Tar 23

1 Tar 23:24-32