1 Tar 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga yadda 'ya'yan Haruna, maza, suka karkasu. 'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.

1 Tar 24

1 Tar 24:1-2