1 Tar 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Nadab da Abihu sun riga mahaifinsu mutuwa, ba su kuma da 'ya'ya. Saboda haka Ele'azara da Itamar suka shiga aikin firistoci.

1 Tar 24

1 Tar 24:1-20