1 Tar 22:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai Dawuda ya ce, “A nan Haikalin Ubangiji Allah zai kasance, da kuma bagaden ƙona hadaya domin Isra'ila.”

1 Tar 22

1 Tar 22:1-4