1 Tar 22:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya umarta a tattaro dukan baƙin da suke a ƙasar Isra'ila. Ya sa waɗansu su farfasa duwatsu, su sassaƙe duwatsun domin ginin Haikalin Allah.

1 Tar 22

1 Tar 22:1-11