1 Tar 21:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda bai iya zuwa wurin don ya yi tambaya ga Allah ba, saboda yana jin tsoron takobin mala'ikan Ubangiji.

1 Tar 21

1 Tar 21:25-30