1 Tar 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abishai ɗan Zeruya kuma ya ci nasara a kan Edomawa, mutum dubu goma sha takwas (18,000) a Kwarin Gishiri.

1 Tar 18

1 Tar 18:8-17