1 Tar 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya sa ƙungiyoyin sojoji a Edom, dukan Edomawa kuma suka zama bayin Dawuda. Ubangiji kuwa ya taimaki Dawuda duk inda ya tafi.

1 Tar 18

1 Tar 18:6-14