1 Tar 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ka ji motsi kamar na tafiyar sojoji a bisa itatuwan tsamiya, sai ka fita ka yi yaƙi, gama Allah ya wuce ta gabanka don ya bugi sojojin Filistiyawa.”

1 Tar 14

1 Tar 14:6-17